YEIDEP update for new applicants.
Akan wadanda suka cika ko aka cike musu wannan programme daga baya bayan nan.
Inda cikin kwana daya suke tsammanin ganin sakon Bank da zasu buda account.
Wannan kuskure ne saboda, ko wadanda aka turama irin wannan sakon sunfi akalla wata daya da cikawa.
Sannan ana selecting ne ana tura sunanen bankuna daban daban.
Inda daga nan suma bankunan sai sunyi uploading na contact subaiwa na urarsu umarnin tura sakon.
Saboda haka duk wanda ya cika yasan ya saka phone number da BVN da date of birth daidai.
Ya kwantar da hankali koda anrufe cikawa baiga sako ba zai ganshi.
Dama Don rage aiki ne suke tura sakon tun yanzu ga ka'ida sai next month za'a turama kowa sakon either account ko Bank dazai Buda account.
Common mistake:
Idan mutum ya saka date of birth wanda ba daidai da BVN da kuma NIN dinsa ba.
Akwai every tendency na cewa ba zai samu shiga wannan programme ba.
Don haka akiyaye da wannan ko wajen buda account a kula da date of birth na BVN da NIN su zama daidai da wanda za'a saka.
Inbanda Fidelity su automatic suke detecting na BVN din mutum.
0 Comments