📌 MUHIMMIN ABU GA MASU SON A YI MUSU APPROVED NA KYC ✅*
Dole ne KYC ɗinka ya nuna *"UNDER REVIEW"* kafin wani kamfani ya iya taimaka maka da tantancewa (approval).
📸 Kamar yadda kuke gani a cikin wannan hoton, idan bai nuna *Under Review* ba, ba za a iya ci gaba da aiwatar da KYC ɗinka ba.
✔️ Don haka kafin ka nemi kamfani ya taimake ka, ka tabbata:
- Ka cike dukkan bayanai da kyau
- KYC ɗinka ya shiga matakin *Under Review*
🛑 Wannan shine matakin farko kafin samun nasarar KYC.
Allah yasa mudace 🤲💯✈️🙏
#Sidra #KYC #Crypto #Verification
0 Comments