Pi da yawa hannun scammers zai koma saboda mutane sun cike links kamar haka:

 Pi da yawa hannun scammers zai koma saboda mutane sun cike links kamar haka:


1.  Links da suke ikirarin bada wani adadi na Pi a matsayin airdrop idan mutum ya kai passphrase din sa.


2. Links da suke kwadaitawa pioneers bude LOCKUP a kankanin lokaci idan sun kai phrase din nasu.


3. Links da suke nuni da cewa zasu bawa mutum wata gudunmawa da ta shafi hidimar Pi network wanda zai ji yana bukatar hakan sosai har ta kai ka ya kai phrase din sa.


Da yawa daga cikin irin wadannan abubuwan bayan mutum ya kai phrase din nasa  zaka ka cewa ana sace Pi din ne a SECONDS 5 zuwa 10 bayan MOVING TO AVAILABLE BALANCE. Tabbas duk saurin hannu da kamar wuya ya kwashe Pi a kankanin lokaci haka. Akwai yiwuwar suna amfani da wani AUTOMATED SOFTWARE gurin wanzar da wannan danyan aiki.


Abun takaicin dai guda daya shine, mutanen da suka kai phrases din masa irin wadannan guraren suna da yawan gaske, tamkar ba'a taba ankarar da su illar hakan ba.


Kaso mafi tsoka da COMMUNITY ALLOCATION din mutane zai zama mallakin scammers ne. Allah Ya kyauta.



Post a Comment

0 Comments