Cz

 IDAN MUKACE KUSAI PI SAI KUCE MU BAMU DA HANKALI.

:Nan da 2029 magana ta zata trends akan pi ya yanzu  pi 0.5800 kusaya yanzu,ga abun da cz kecewa yau bitcoin 115k ran 2025,nayi Nadamar Rashin Shiga Crypto da Wuri - Inji CZ


A jiya ne aka samu wasu wallet guda biyu da suke riƙe da Bitcoin tun 2011 kowacce ta matsar da Bitcoin guda 10,000 bayan shekaru 14 wanda darajar su ta kai $1.08B a yanzu haka. An siya Bitcoins ɗin a lokacin duk ɗaya yana $0.1, kaga kenan guda 10,000 a waccen lokacin duka kuɗin su bazaifi $1,000.


Jiya wannan labarin yayi yawo a duniyar crypto, wanda ya sanya CZ yin rubutu a yau yace "Nayi Nadamar rashin shiga crypto da wuri, da naga wasu suna matsar da abinda suka siya a farashin $0.1"


CZ ɗin fa shima ya shiga crypto da wuri, domin a shekarar 2013 ya fara, a inda ya saida gidansa ya siya Bitcoin dasu, sai dai a lokacin farashin Bitcoin duk ɗaya ya kai aƙalla $600, kuma farashin sa ya faɗo $200 a farkon shekarar 2014.


Shin kuna nadamar rashin fara crypto da wuri? Ko kunyi fatar ina ma baku san crypto ba da 


#sahabi #jamiarcrypto #cryptonews #satoshinakomata #ahmadxm




Post a Comment

0 Comments