Here we go sidra miner's 🔥
Kwana biyu zaku ga na daina magana akan Sidra👏👏
To yau nazo maku da wani ci gaba da nike ganin mun samu akan project din Sidra jiya Binance exchange sunyi magana akan tsarin shari'a earn, ma'ana halal rewards Wanda shine manufar project din Sidra kuma nasan duk Wanda yakaranta whitepaper na project din Sidra to tabbas yasan wannan ita ce manufarsu
Yanzu ku duba logo nan da Kyau zaku ga logo din project din Sidra ne Binance suka Dora logon Binance akansa👁️👁️
Albishir na biyu ba yanxu zan fade shi ba kawai ina mai baku shawara da kuci gaba da mining din Sidra in Sha Allahu za'a samu alkairi
Wannan ku rubuta ku ajiye🙌
0 Comments